gobara takama kasuwar monday market mai duguri

    MONDAY MARKET MAIDUGURI


Wata gobara da ta tashi da sanyin safiyar yau ta lakume shahararriyar Kasuwar 'MONDAY MARKET' da ke tsakiyar birnin Maiduguri a jihar Borno.

acewar shaidun gani da ido gobarar ta tashine karfe hudu [4] na safiyar lahadi 26/2/2023

haryanzu dai ba,asan musabbabin tashin gobarar ba amma dazarar angama zamu kawo muku cikakkun bayanai daga baya.

Cikakkun bayanai daga baya…